YADDA ZAKA SAKA WALLET ADDRESS DINKA NA OMEGA KO BNB SMART CHAIN NETWORK SABODA A TURA MAKA COINS DINKA CIKI

 YADDA ZAKA SAKA WALLET ADDRESS DINKA NA OMEGA KO BNB SMART CHAIN NETWORK SABODA A TURA MAKA COINS DINKA CIKI.



Yau ne Campanin na OMEGA Ya sanar da masu yin mining din da sukayi KYC cewa suyi adding wallet address din su domin a tura musu coins dinsu zuwa exchange da suke amfani da Ita idan baka san yadda zaka dauko na OMEGA NETWORK ba to shawara kayi amfani da BNB SMART CHAIN NETWORK kamar yadda na nu a cikin wannan video 

*

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post