GWAMNATIN NAGERIA TA HARAM TA CRYPTO A KASAR TA NAGERIA

GWAMNATIN NAGERIA TA HARAM TA CRYPTO A KASAR TA  NAGERIA

Crypto

hukumar kula da hada hadar 
har kukin internet ta haram ta wa kampanin binance dake nigeria  har koki a cikin kasar saka makon rashin yin register da kampani bai yiba da hukumar kamar yadda ta sanar kana ta kara da cewa kampanin baya bin dokokin kasar kamar yadda ta shimfida haka zalika hukumar ta kara jan kunne wa yan kasar  ta nigeria da su guji zuba hannun jari wa kampanin binance domin komai na iya faruwa domin gujewa asara karku zuba hannun jari a kampanin idan koma mutum ya zuba kudin sa a binance to duk abinda ya faru dashi yayi kuka da kansa kada yayi kuka da wani domin ita ta sanar da kuwa 

*

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post