Yadda Zaka gyara WhatsApp number Ka da WhatsApp sukayi banned din Shi
Hanya mafi sauki da zaka gyara WhatsApp number Ka da WhatsApp sukayi banned din Shi ba tare da kasha wahala ba ku kaje wajen wani ya gyara maka da kanka zaka iya gyara abinka
Wannan shine notes din da zaka tura wa WhatsApp team Domin su bude maka number Ka ya dawo aiki kamar yadda yake 👇👇
Idan ka gama sai Ka kayi summit ka jira 24 hours sai ka kara yin login a normal WhatsApp na kamfani