Hukumar Dss Sun kama Emefeile gwamnan Babban bankin Nigeria CBN bayan gallazawa Talakawa a Canjin kudi Tinubu yana Tuhumarsa da


Hukumar Dss Sun kama Emefeile gwamnan Babban bankin Nigeria CBN bayan gallazawa Talakawa a Canjin kudi Tinubu yana Tuhumarsa da.

Hakan  ya faru ne bayan shugaban Kasa alhaji bola Ahmed tinubu ya bawa babban gwamanan cbn suspension inda daga bisa ni  ya na fito wa daga office Hukumar farin kaya wato DSS sukayi awon gaba dashi kasan cewar sun dade suna ku karin kamashi amma hakan citira saka makon tsohuwar gwamanati bata bada hadin kai ba sai zuwan sabon shugaban Kasa alhaji bola Ahmed tinubu akayi nasarar kamashi saka makon bin ciken da akayi aka gano cewa yana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa hakan yasa shugaban Kasa ya bashi suspension wanda a halin yanzu ana gani zai yi wuya ya ku buta daga hannun DSS

Saka makon irin zarge zargen da suke tuhumar shi dashi nada matu kar wahala da cin mutum cin dukiyar kasa hakan yasa Hukumar Ke ne mansa ruwa a jallo 

*

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post